Jump to content

Abdul Sule

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abdul Sule
Rayuwa
HaihuwaJahar Kaduna, 20 ga Janairu, 1975 (51 shekaru)
ƙasaNajeriya
Harshen uwaHausa
Karatu
HarsunaTuranci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya1992-199360
Stationery Stores F.C.1994-1994
BCC Lions1994-1995
Qatar SC (en) Fassara1996-1997
FC Midtjylland (en) Fassara1997-20004325
Akademisk Boldklub (en) Fassara2000-200413730
Køge Boldklub (en) Fassara2004-2005328
  AC Horsens (en) Fassara2005-2006220
Nykøbing FC (en) Fassara2006-200791
Johor Darul Takzim II F.C. (en) Fassara2007-2008
Plateau United F.C.2008-2009
 
Muƙami ko ƙwarewaAtaka
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Abdul Kareem Sule (an haife shi ranar 20 ga watan Janairun shekarar 1975, a Kaduna) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya kuma wakilin ɗan wasa na yanzu.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Sule ya fara taka leda a shekarar 1993 a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta garinsu mai suna NUB Kaduna (Nigeria Universal Bank), kafin ya koma ƙungiyar Stationery Stores F.C. da ke Legas a shekarar 1994. A watan Yulin shekarar 1995, ya koma ƙungiyar BCC Lions. Bayan shafe watanni shida, ya bar BCC Lions ya koma ƙungiyar Qatar SC.

A lokacin da yake taka leda a ƙungiyar da ke Doha, ya kasance cikin manyan ‘yan wasan da suka fi zura ƙwallaye. Wannan bajintar tasa ta sa ƙungiyar Herning Fremad ta ƙasar Denmark ta gano shi a shekarar 1997. Ya shafe shekaru uku yana bugawa Herning Fremad wasa kafin ya koma Akademisk Boldklub a shekarar 2000, kan kuɗin musayar ɗan wasa da ya kafa sabon tarihin Denmark a lokacin, wato DKK miliyan tara.[1] Ya shafe shekaru biyar yana bugawa ƙungiyar wasa. [2] A shekarar 2004, ya sanya hannu kan yarjejeniya da ƙungiyar Køge BK,[3]amma ya bar ƙungiyar bayan shekara guda domin komawa AC Horsens.[4]A shekara mai zuwa, ya koma ƙungiyar Lolland-Falster Alliancen. A shekarar 2007 kuma, ya buga wasa a gasar Malaysia Super League tare da ƙungiyar Johor FC.[5]

  1. ↑ Øivind Henrik von Mehren. "Nigeria: Nigerian football players in Europe - EUFO". www.eufo.de. Archived from the original on 2009-10-06. Retrieved 2025-10-22.
  2. ↑ "Galleri - 10 horrible spiller-indkøb » MSN Mand". Archived from the original on 2010-02-13. Retrieved 2010-02-02.
  3. ↑ "Abdul Sule til malaysisk fodbold". Archived from the original on 2012-03-24. Retrieved 2010-02-02.
  4. ↑ Abdul Sule vil være træner i Danmark | Tipsbladet
  5. ↑ "ScandAsia.Com - Striker leaves Denmark for Malaysia". www.scandasia.com. Archived from the original on 2012-05-29. Retrieved 2025-10-22.