Abubakar Garbai
Appearance
Abubakar Garbai | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | Jihar Borno, 1922 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Ibrahim Kura na Borno |
Yara | |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Bukar Garbai (Bukr Garubai, ko Abubakar Garbai) ɗan sarkin Ibrahim ne Shehun Borno daga shekarar ta alif 1902 zuwa shekara ta alif ɗari tara da ashirin da biyu, 1922.
Madafun iko
[gyara sashe | gyara masomin]Bukar Garbai (or Abubakar Garbai) ibn Ibrahim shine Shehun Borno daga 1902–1922 daga baya kuma ya zama Shehun Dikwa. a shekarar 1907 ya kuma samar da Yerwa a matasayin babban birni. Abubakar Garbai dandan Shehun borno ne mai suna Ibrahim Kura kuma dan uwa ne ga Sanda Kura.[1][2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hiribarren, Vincent (2017). A History of Borno: Trans-Saharan African Empire to Failing Nigerian State. London: Hurst & Company. pp. 63, 106. ISBN 9781849044745.
- ↑ Herbert Richmond Palmer, The Bornu Sahara and Sudan (London: John Murray, 1936), p. 269.
Bayanan kula
[gyara sashe | gyara masomin]- Bosworth, Clifford Edmond, The New Islamic Dynasties: A Chronological and Genealogical Manual p. 128
- Cohen, Ronald, The Kanuri of Bornu, Case Studies in Cultural Anthropology (New York: Holt, 1967).
- Dictionary of African Historical Biography, p. 100.
- Encyclopædia Britannica, 15th Edition (1982), Vol. VI, p. 506.
- Isichei, Elizabeth, A History of African Societies to 1870 (Cambridge: Cambridge University Press, 1997), pp. 318–320, 08033994793.ABA.
- Taher, Mohamed (1997). Encyclopedic Survey of Islamic Dynasties A Continuing Series. New Delhi: Anmol Publications PVT. LTD. ISBN 81-261-0403-1.
- Tukur, Mahmud Modibbo, The Imposition of British colonial domination on the Sokoto Caliphate, Borno and neighbouring states, 1879-1914: a reinterpretation of colonial sources (Zaria: Ahmadu Bello University, 1979).
- Tukur, Mahmud Modibbo, “Shehu Abubakar Garbai Ibn Ibrahim El-Kanemi and the establishment of British rule in Borno, 1902-1914” in The Essential Mahmud, ed. Mahmud Modibbo Abubakar (Zaria: Ahmadu Bello University, 1989).