Abubakar Kyari
Appearance
ga Yuni, 2019 - ga Yuni, 2019 District: Borno North
ga Yuni, 2015 - District: Borno North
1999 - | |||||||
| Rayuwa | |||||||
| Cikakken suna | Abubakar Shaib Kyari | ||||||
| Haihuwa | Jihar Borno, 1 ga Janairu, 1964 (62 shekaru) | ||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||
| Ƴan uwa | |||||||
| Mahaifi | Abba Kyari | ||||||
| Karatu | |||||||
| Makaranta |
Jami'ar Tennessee Kwalejin Barewa | ||||||
| Matakin karatu |
Digiri master's degree (en) | ||||||
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya | ||||||
| Sana'a | |||||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
| Imani | |||||||
| Addini | Musulunci | ||||||
| Jam'iyar siyasa | All Progressives Congress | ||||||
Abubakar Kyari , dan majalisar dattijan Najeriya ne da ke wakiltar mazabar Borno ta Arewa a Majalisar Tarayya, kuma memba a cikin Jam’iyyar All Progressives Congress.
Kyari an haifeshi ne a jihar Borno. Ya yi karatu a Najeriya da Amurka. Ya halarci Makarantar Kasuwanci ta Kaduna a 1974.Daga nan ya ci gaba zuwa Kwalejin Barewa ta Zariya inda ya samu WASSCE a 1979. Ya halarci Jami’ar Tennessee Martin a Amurka, inda ya samu digiri na farko a 1986. Bayan haka a 1989 ya halarci Webster University St. .Louis Missouri Amurka don Masters a cikin Kasuwancin Kasuwanci (MBA).[1]