Acyl Ahmat

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Acyl Ahmat
Minister of Foreign Affairs (en) Fassara

1979 - ga Yuni, 1982 - Idriss Miskine
Member of the National Assembly of Chad (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa 1944
ƙasa Cadi
Mutuwa 1982
Karatu
Harsuna Larabci
Faransanci
Sana'a
Sana'a Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa

Ahmat Acyl (an haifeshi a shekara ta 1944 ya Mutu a 1982) ya kasance Balaraben Chadi [1] kuma shugaban tawaye ne a lokacin Yaƙin basasar ƙasar Chadi.

Tarihin Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

A karkashin mulkin Tombalbaye, Acyl ya kasance mataimaki a Majalisar Kasar na Batha . [2] A shekarar 1976 ya koma cikin 'yan tawaye, ta hanyar shiga wata karamar rundunar sojin larabawan dake kasar Libya. Tare da goyon bayan Muammar Gaddafi, Shugaban Libya, ya taba nuna adawa ga shugaban rundunar Mohamed Baghlani, kuma lokacin da shi din ya mutu a hatsarin mota a Tripoli a shekarar 1977, ba tare da bata lokaci ba aka naɗa Acyl sabon shugaban rundunar mayakan. Daga wannan lokacin kuma, aka san shi a matsayin mutumin Gaddafi a Chadi. [3]

Gwagwarmaya[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. M. Azevedo 1998, p. 135
  2. M. Azevedo 1998, p. 148
  3. D. H. Henderson 1984