Adamu Muhammad Bulkachuwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Adamu Muhammad Bulkachuwa
Rayuwa
Cikakken suna Adamu Muhammad Bulkachuwa
Haihuwa Jihar Bauchi, 16 ga Afirilu, 1940 (81 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Adamu Muhammad Bulkachuwa (An haife shi a ranar 16 ga watan Afrilun, shekara ta 1940) ɗan siyasan Nijeriya ne kuma sanata a yanzu mai wakiltar gundumar sanata ta Bauchi ta arewa, an zaɓe shi ne sanata a lokacin babban zaɓen Nijeriya na shekara ta 2019 a ƙarƙashin jam’iyyar All Progressive Congress (APC). Tsohon dalibin jami’ar Ahmadu Bello ne .

Rayuwar mutum[gyara sashe | Gyara masomin]

Bulkachuwa matar mai shari’a Zainab Adamu Bulkachuwa, Shugaban Kotun Daukaka Kara ta Najeriya, a Abuja.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]