Adeola Wylie
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Lagos,, 12 ga Janairu, 1982 (44 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa |
Najeriya Tarayyar Amurka | ||||||||||||||||||
| Harshen uwa | Yarbanci | ||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||
| Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a |
basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
power forward (en) | ||||||||||||||||||
| Tsayi | 191 cm | ||||||||||||||||||
Adeola Olasunkanmi Wylie wacce akafi sani da Adeola Wylie (An haife ta ranar 12 ga watan Janairun, 1982) a birnin Lagos. ta kasance shahararriyar kuma kwararriyar 'yar wasan kwallon Kwando ce ta Nijeriya kuma ta fafata a gasussuka da dama aciki da wajen Najeriya.
Kulawa
[gyara sashe | gyara masomin]Adeola Wylie ta fara wasan kwallon kwando ne tun tana yarinya karama, sanadiyar kokarin ta yasa aka zabe ta a buga gasar cin kofin duniya a 2006 tare da Nigeria . ta buga gasar cin kofin duniya a 2006 tare da Nigeria .
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.