Jump to content

Aisha Salaudeen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aisha Salaudeen
Rayuwa
Haihuwa Jos, 26 Satumba 1994 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta University of Bradford (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci da ɗan jarida
Muhimman ayyuka Feminism
Kyaututtuka

Aisha Salaudeen (an haife ta ranar 26 ga Satumban shekarar 1994) 'yar Najeriya ce ma'aikaciyar jarida, mai fafutukar kwatar hakkin mata, kuma marubuciya wadda a halin yanzu tana aiki ne tare da CNN . A shekarar 2020, ta samu lambar yabo ta Gwarzuwar Afirka a fannin labarai. Ta kasance baƙuwa mai jawabi a taron adabi na Ake Arts and Book Festival a shekarata 2020.

Tarihin Rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Aisha Salaudeen a garin Jos, jihar Filato, a Najeriya. Ta bar ƙasar ne a shekarar 2012 inda ta karanci ilimin kasuwanci a jami’ar Bradford, ta ƙasar Ingila.

Rubuce-Rubuce

[gyara sashe | gyara masomin]

Lambobin Yabo

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Kyauta Nau'i Sakamakon Mai karɓa
2020 The Future Awards Afirka style="background: #99FF99; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="yes table-yes2"|Lashewa Kanta