Al'adar Nok

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Al'adar Nok
Nok Kultur, Nigeria. Fragment eines Gefäßes mit mehreren Figuren im Halbrelief..jpg
archaeological culture
farawa9999. century BCE Gyara
named afterNok Gyara
ƙasaNajeriya Gyara
coordinate location9°30′11″N 8°0′58″E Gyara
end time500 Gyara

Al'adar Nok, da turanci Nok culture takasance wata al'umma ce da suka rayu tun a Zamanin Karfe, kuma ayyukansu da kayayyakinsu wadanda akasamu a yankin ake dangantasu da sunan mutanen kauyen Ham dake garin Nok din jihar Kadunan Nijeriya, wanda ananne aka samu shahararrun sarrafe sarrafan ayyukan su na farko a shekara ta 1928. Al'adun Nok dai ansamesu ne a arewacin Najeriya tun a 1500 BC [1] kuma sun lalace ne a shekarar 500 AD batare da wani abu ba, amma dai sun sauki kusan shekaru 2,000 kafin lalacewarsu.[2]

Amfani da karafa, da kyere kyeren kayayyaki da kira anfara su a garin Nok tun kusan 550 BC ko kafin nan ma, Bayanai da aka samu musamman cikin amfani da harsunan su ya nuna cewar anfara sune tun a kafin shekarar 1000 BC.[3][4] ayyukan dasuka shafi kimiyya sun faro ne a 2005, kawai Dan ayi binciken yankunan da akwai birne birne a garin, da kuma dan fahimtar sarrafe sarrafan aladun mutanen musamman na zamanin karafa.[5][6][7]

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Breunig, Peter. 2014. Nok: African Sculpture in Archaeological Context: p. 21.
  2. Fagg, Bernard. 1969. Recent work in west Africa: New light on the Nok culture. World Archaeology 1(1): 41–50.
  3. Duncan E. Miller and N.J. Van Der Merwe, 'Early Metal Working in Sub Saharan Africa' Journal of African History 35 (1994) 1-36
  4. Minze Stuiver and N.J. Van Der Merwe, 'Radiocarbon Chronology of the Iron Age in Sub-Saharan Africa' Current Anthropology 1968. Tylecote 1975 (see below)
  5. Breunig, P. (2014). Nok. African Sculpture in Archaeological Context. Frankfurt: Africa Magna.
  6. Breunig, P. (2013). Nok - Ein Ursprung afrikanischer Skulptur. Frankfurt: Africa Magna Verlag.
  7. Breunig, Peter, Kahlheber, Stefanie, and Rupp, Nicole. Exploring the Nok enigma. In: Antiquity Vol 82 Issue 316 June 2008