Alhaji Ahmad Aliyu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Alhaji Ahmad Aliyu
gwamnan jihar Sokoto

2023 -
Aminu Waziri Tambuwal
Rayuwa
Haihuwa jihar Sokoto, 1 ga Janairu, 1970 (54 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da accountant (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Ahmad Aliyu Sokoto (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairu, a shekara ta 1970) ɗan siyasar Najeriyane, Shine zababben gwamnan jihar Sakkwato a tutar jam'iyyar A P C mai alamar tsintsiya 2023.[1][2][3] Tsohon kwamishina ne kuma ya kasance mataimakin gwamnan jihar Sokoto tsakanin shekara ta 2015 zuwa 2019.[4][5]

Rayuwarsa[gyara sashe | gyara masomin]

An kuma haifi Ahmad Aliyu a ranar 1 ga watan Junairu, a shekara ta 1970, a Tudun wada a cikin garin Sokoto, jihar Sokoto,a Najeriya. Ya yi aiki a matsayin mai karbar kudi wato (cashier) a turance, Odita kuma akawunta.[6] Ya kasance mataimakin daraktan kudi da wadata karamar hukumar Sabon-Birni, a shekarar 1996 zuwa 1998. Babban Akaunta na Karamar Hukumar Kebbe, Daga shekarar 2004 zuwa 2007. Ya kuma kasance Kwamishina tsawon wa’adi biyu kuma Babban Sakatare na Farko na Asusun Amintattu na kudin yan Sandan Najeriya (PTF).[7]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Cyril (2023-03-19). "Sokoto: APC gov'ship candidate, Ahmed Aliyu declared winner". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-03-20.
  2. Suleiman, Qosim (2023-03-19). "APC's Ahmed Aliyu declared winner of Sokoto governorship election". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-03-20.
  3. Olugbemi, Adeniyi (2023-03-19). "JUST-IN: APC Retakes Sokoto From Tambuwal" (in Turanci). Retrieved 2023-03-20.
  4. "APC's Ahmed Aliyu, ex-deputy of Tambuwal, wins Sokoto guber poll". TheCable (in Turanci). 2023-03-19. Retrieved 2023-03-20.
  5. "Sokoto State Deputy Governor Inaugurates Child Spacing Advocacy Working Group". www.healthpolicyplus.com (in Turanci). Retrieved 2023-03-20.
  6. Republic, The (2023-03-13). "Who Is Running for Governor?". The Republic (in Turanci). Retrieved 2023-03-20.
  7. Rapheal (2023-03-17). "Decision Day 2023: Those who will be governors". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-03-20.