Ameh Ebute
Appearance
Ameh Ebute | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Shekarun haihuwa | 16 Mayu 1946 |
Wurin haihuwa | Jahar Benue |
Harsuna | Turanci da Pidgin na Najeriya |
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya |
Muƙamin da ya riƙe | mamba a majalisar dattijai ta Najeriya da Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya |
Hair color (en) | black hair (en) |
Ameh Ebute (an haifeshi ranar 16 ga watan Mayun 1946) lauyan Najeriya ne kuma ɗan siyasa. Ya kasance shugaban majalisar dattawan Najeriya a ƙarshen jamhuriya ta uku.[1][2][3][4][5]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://archive.ph/20140818145155/http://www.thisdaylive.com/articles/time-for-minorities-to-rule-nigeria-say-clark-ebute/81585/
- ↑ http://www.naijacenter.com/politics/tambuwal-traitor-hes-plotting-become-apcs-presidential-candidate-ameh-ebute/[permanent dead link]
- ↑ https://www.vanguardngr.com/2013/12/read-ex-senate-president-ameh-ebutes-letter-obj/
- ↑ https://www.thenigerianvoice.com/movie/29796/4/ameh-ebute-and-the-goodluck-jonathan-travesty.html
- ↑ https://web.archive.org/web/20140903114915/http://nigerianwiki.com/wiki/Ameh_Ebute