Jump to content

Amina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Amina suna, asali daga larabci;
ʾĀmina آمنة
ʾAmīna أمينة : آمنة (ʾĀmina)
أمينة (ʾAmīna):

Suna
mace
ma'ana = آمنة (ʾĀmina)
mai aminci, keɓantacce
أمينة (ʾAmīna): aminci, gaskiya, mai gaskiya, amintacciya, mai amana, amana, mai biyayyar addini
yanki = ko'ina
asali = Larabci
nau'in sunan = Aminah, Aminat, Aminas, Aminna, Amiina, Amine, Aminka, Aminke, Amines, Aminei, Aminata, Amiwata

Amina (ko Aminah) nau'in sunaye biyu ne na yadda ake rubuta sunan:

  • ʾĀmina (larabci: آمنة, ko kuma da turanci Aaminah ko Amna) ma'ana "mai aminci, keɓantacce'"
  • ʾAmīna (larabci: أمينة, ko turanci Ameena), nau'in sunan namiiji Amin, ma'ana "mai amainci, amintacce, bawan Allah Iman".

Sunan ya shahara a Nigeria ganin suna ne na sarauniya Amina ta Zazzau, shaharararriyar Sarauniyar ƙasar Hausa . Haka a ƙasashen Cameroon da Niger.