Aminata Maiga Ka
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Saint-Louis (mul) |
| ƙasa | Senegal |
| Mutuwa | Dakar, 9 Nuwamba, 2005 |
| Karatu | |
| Makaranta |
International Writing Program (en) |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa, marubuci da Malami |
| Kyaututtuka | |
| Imani | |
| Jam'iyar siyasa | Jam'iyyar Socialist ta Senegal |


Kehsna (shekaran 1940 - Nuwamba shekaran 2005) marubuci ɗan Senegal ne. Ta yi karatu a kasashe daban-daban, ciki har da Amurka da Faransa, kafin ta zama marubuci a cikin shekaran 1980s. Aikinta na farko shine La Voie du Salut sannan daga baya ayyukanta sun hada da En votre nom et au mien. Rubuce-rubucenta sun yi magana game da rayuwa da cin zarafin matan Afirka.