Aminatta Forna
Appearance
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa |
Bellshill (en) ![]() |
ƙasa | Birtaniya |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Kwaleji ta Landon |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a |
marubuci, Marubuci, poet lawyer (en) ![]() |
Wurin aiki |
Greater London (en) ![]() |
Employers |
Bath Spa University (mul) ![]() |
Muhimman ayyuka |
The Devil That Danced on the Water: A Daughter's Quest (en) ![]() |
Kyaututtuka | |
Mamba |
Royal Society of Literature (en) ![]() |
IMDb | nm2691064 |
aminattaforna.com |


Aminatta Forna, OBE (an haife ta a shekara ta 1964) marubuciya ce 'yar ƙasar Scotland da Saliyo. Ita ce marubuciyar tarihin, The Devil That Danced on the Water,[1] da littattafai huɗu: Ancestor Stones (2006), [2] Memory of Love (2010), The Hired Man ( 2013) [3] da kuma littafin Happiness a shekarar (2018). Akan littafin da ta rubuta Memory of Love an ba ta kyautar Marubutan Commonwealth a shekarar 2011, [4] an kuma zaɓe ta a cikin kyautar rangeabilar Orange . [5] Forna farfesa ce fagen rubuce-rubucen kagaggun labarai a Jami'ar Bath Spain.[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Aminatta Forna: 'My country had a war. It would be extraordinary not to want to write about that'", The Independent, 4 June 2011.
- ↑ Renee Montagne,"'Ancestor Stones:' Life and War in Sierra Leone", NPR Books, 2 July 2007.
- ↑ The Hired Man, Aminattaforna.com
- ↑ "Aminatta Forna wins Commonwealth Writers' honour", BBC News, 22 May 2011.
- ↑ "Orange Prize for Fiction 2011 shortlist". Archived from the original on 2016-03-03. Retrieved 2021-06-01.
- ↑ "Lannan Foundation Chair in Poetics, 2015-2017", Georgetown University.