Andy Allo

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Andy Allo

Andy Allo (13 Janairu 1989 - ) mawakiyar Kameru da Amurika ce. An haifi Andy Allo a birnin Bamenda dake ƙasar Kameru.