Jump to content

Arturo Vidal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Arturo Vidal
Rayuwa
Cikakken suna Arturo Erasmo Vidal Pardo
Haihuwa Santiago de Chile, 22 Mayu 1987 (37 shekaru)
ƙasa Chile
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Club Social y Deportivo Colo Colo (en) Fassara2005-2007362
  Chile national under-20 football team (en) Fassara2006-2007148
  Bayer 04 Leverkusen (en) Fassara2007-201111715
  Chile men's national football team (en) Fassara2007-14234
  Juventus FC (en) Fassara2011-201512435
  FC Bayern Munich2015-20187914
  FC Barcelona2018-Satumba 20206611
  Inter Milan (en) FassaraSatumba 2020-ga Yuli, 2022512
  Clube de Regatas do Flamengo (en) Fassaraga Yuli, 2022-ga Yuli, 2023282
Club Athletico Paranaense (en) Fassaraga Yuli, 2023-ga Janairu, 202470
Club Social y Deportivo Colo Colo (en) Fassaraga Janairu, 2024-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 23
Nauyi 75 kg
Tsayi 180 cm
IMDb nm4921853
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Vidal

Arturo Erasmo Vidal Pardo (Lafazin Mutanen Espanya: [aɾˈtuɾo e ˈɾasmo βiˈðal ˈpaɾðo];) (an haifeshi ranar 22 ga watan Mayun 1987) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Chile wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya ga Athletico Paranaense da ƙungiyar ƙasa ta Chile. , Rey Arturo ("Sarki Arthur") da La Piranha ta 'yan jaridu na Italiya saboda taurin kai da tsaurin ra'ayi, salon wasansa.