Audrey Ajose

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Audrey Ajose
ambassador (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 1937 (86/87 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Lauya, ɗan jarida, Marubiyar yara da Mai watsa shiri

Omoba Audrey Olatokunbo Ajose (an haife ta a shekara ta 1937) lauya ce kuma marubuciya ƴar Nijeriya . Ta yi aiki a matsayin jakadiyar kasarta a ƙasar Scandinavia daga 1987 zuwa 1991.[1][2]

Ƴar Omoba Oladele Ajose da Beatrice Spencer Roberts, ta yi karatun aikin jarida a Regent Polytechnic. Ajose yayi aiki a matsayin ƴar jarida a jaridar Daily Times ta Najeriya. Ta yi karatunta kuma ta yi aikin lauya amma duk da haka ta ci gaba da aikin yaɗa labarai. Ta kuma karanci ilimin tiyoloji kuma ta koyar da ilimin tauhidi a cocin Lutheran .

Ajose memba ce a Soroptimist International na Eko kuma ta yi aiki a matsayin shugaban ta.

Ayyukan da aka zaba[gyara sashe | gyara masomin]

  • Yomi's Adventures, almara na yara (1964)
  • Yomi in Paris, labarin yara (1966)

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Ajose, Audrey (Nigeria)". Literary Map of Africa. Ohio State University. Archived from the original on 2020-01-06. Retrieved 2020-11-22.
  2. "Tribute to Late Oladele Adebayo Ajose". The Sun. Nigeria. July 17, 2003.