Jump to content

Ayibatonye Owei

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ayibatonye Owei
Rayuwa
Haihuwa Lagos, 12 ga Yuli, 1957 (67 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Jos
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a likita, gynaecologist (en) Fassara da obstetrician (en) Fassara

Ayibatonye Owei (An haifishi ranar 12 ga watan Yuli, 1957) a jihar legas. Shekaru kaɗan kafin samun yancin Najeriya. Ya tashi ne a Sangana Akassa a karamar hukumar Brass a Jihar Bayelsa.[1]

Karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Yayi karatun piramare a makarantar (Apapa Methodist Primary school) a jihar legas daga shekarar 1963 zuwa 1970. Sannan yayi sakandire dinsa a (St Gregory's College) a Ikoyi daga shekarar 1971 zuwa 1975. Daga bisani yayi digirin sa a jami'ar Jos Inda ya gama a shekarar 1982. Ya karanci Likitanci a Jami'ar.[2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]