Azare Airstrip

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Azare Airstrip
Bayanai
Iri filin jirgin sama, Sufuri, flight (en) Fassara, kamfani da cargo (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Aiki
Bangare na Jihar Bauchi, Azare (en) Fassara, Afirka da Najeriya
Harshen amfani Turanci da Hausa
Mulki
Mamallaki Jihar Bauchi
jirgin airways na nageruya

Azare Airstrip filin jirgin sama ne kudu da Azare a jihar Bauchi, Nigeria.

Filin jirgin saman Azare wanda aka fi sani da filin jirgin sama na Bauchi, yana cikin garin Azare na jihar Bauchi, kusa da titin Misau, saboda girman birnin jihar, Azare shi ne birni na biyu mafi girma a jihar bauchi. Kabilun Fulani, Barebari, da Hausawa sune mafi yawa a yankin.