Babagana Monguno
Appearance
Babagana Monguno | |||
---|---|---|---|
ga Yuli, 2009 - Satumba 2011 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Monguno, 1957 (66/67 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Jami'ar Tsaron Nijeriya King's College, Lagos | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | hafsa | ||
Digiri | Janar |
Mohammed Babagana Monguno tsohon hafsan Sojan Nijeriya ne, Manjo Janar kuma shine Babban Mai bayar da Shawara akan harkokin Tsaro a Nijeriya, An nada shi a matsayin tun daga watan Yuli ranar 13, shekara ta 2015. Kuma Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne yanada shi.[1] Janar Monguno yataba zama chief na Defence Intelligence Agency na Nijeriya daga watan Yuli 2009 zuwa Satumbar shekarar 2011.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ cite news|url=http://newsverge.com/buhari-sacks-service-chiefs-appoints-babagana-monguno-as-new-nsa-chief/ |title=Buhari sacks service chiefs, appoints Babagana Monguno as new NSA chief |publisher=newsverge.com |accessdate=2015-07-13 |deadurl=yes |archiveurl=https://web.archive.org/web/20150714000308/http://newsverge.com/buhari-sacks-service-chiefs-appoints-babagana-monguno-as-new-nsa-chief/ |archivedate=2015-07-14 |df=