Jump to content

Bashir Ladan Aliero

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bashir Ladan Aliero
Rayuwa
Haihuwa Najeriya
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami da mataimakin shugaban jami'a

Bashir Ladan masanin ne a fanin ilimi,kuma yanzu haka mataimakin shugaban jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kebbi, a garin Aliero, na Jihar Kebbi ta Najeriya. Bashir ya karɓi aiki ne daga hannun tsohan mukaddashin shugaban kansila Bello Shehu kuma gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu ne ya nada shi.[1][2][3][4]

  1. "KSUSTA welcomes new Vice Chancellor". www.ksusta.edu.ng. Archived from the original on 12 April 2018. Retrieved 12 April 2018.
  2. "Archived copy". Archived from the original on 16 April 2018. Retrieved 16 April 2018.CS1 maint: archived copy as title (link)
  3. "Aliero varsity, Kebbi gets new VC – The Sun News". The Sun News. 12 September 2017. Retrieved 16 April 2018.
  4. "AMPION, Microsoft support 200 SMEs - The Nation Nigeria". The Nation Nigeria. 29 September 2015. Retrieved 16 April 2018.