Bismark Adjei-Boateng

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bismark Adjei-Boateng
Rayuwa
Haihuwa Accra, 10 Mayu 1994 (29 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Makaranta Ƴancin Mafarki
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Manchester City F.C.1 ga Yuli, 2011-24 ga Janairu, 201700
Strømsgodset TF (en) Fassaraga Augusta, 2012-Disamba 20168616
  Colorado Rapids (en) Fassaraga Janairu, 2017-ga Yuli, 2019381
Kuopion Palloseura (en) Fassaraga Janairu, 2020-Satumba 2021343
CFR Cluj (en) FassaraSatumba 2021-ga Yuli, 2023635
  Jeonbuk Hyundai Motors (en) Fassaraga Yuli, 2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa unknown value
21
Nauyi 72 kg
Tsayi 180 cm

Bismark Adjei-Boateng (an haife shi ranar 10 a watan Mayu na shekarar 1994), kuma an fi saninsa da suna Nana , ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ghana wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar KuPS ta Veikkausliiga .[1]

Harkar Ƙwallon Ƙafa[gyara sashe | gyara masomin]

Adjei-Boateng ya samu damar sa hannu ne daga Manchester City FC a shekarar 2012, kuma nan take aka ba da rancen sa tare da Enock Kwakwa ga kulob din Tippeligaen na Norway Strømsgodset Toppfotball, saboda su biyun ba su cancanci samun izinin aikin Burtaniya ba. Dan wasan ya buga wasan farko na Strømsgodset a ranar 12 ga watan Agustan shekarar 2012 a wasan rashin nasara 4-0 da Troms[2] IL. Ya ci kwallonsa ta farko da ta biyu a kulob din a karawar da suka yi da Sogndal IL a ranar 16 ga Mayu 2013, kuma ya taka muhimmiyar rawa a kungiyar da ta lashe kofin gasar Tippeligaen na shekarata 2013, tare da wasanni 17 da kwallaye 7. Bayan kyakkyawar magana a Strømsgodset, ya sabunta kwangilarsa tare da Manchester City, kuma an sake bada shi aro zuwa ƙungiyar ta Norway.[3][4]

Sai dai kuma, bayan ya sami rauni a idon sawu yayin atisaye a watan Satumban 2013, an hana shi aiki har zuwa Yunin 2014. Ya dawo ya taimaki tawagarsa ta sami matsayi na 4 a cikin shekarar 2014 Tippeligaen, tare da wasanni 11 da kwallaye 2. A watan Fabrairun 2015, Manchester City ta amince da ba da wani rancen karo na uku na Adjei-Boateng, wannan lokacin na duk kaka'ar 2015 . Ya sake kulla yarjejeniyar aro tare da kungiyar Norway a ranar 5 ga Janairun 2016.[5]

A watan Disambar shekarar 2019, Adjei-Boateng ya sanya hannu da ƙungiyar Kuopion Palloseura ta Veikkausliiga kan yarjejeniyar shekara guda tare da zabin shekara guda.[6][7]

Ƙididdigar Wasanni[gyara sashe | gyara masomin]

Kulab[gyara sashe | gyara masomin]

Yawan wasanni da ƙwallayen da ya ci a kowace ƙungiya, kaka'ar wasan da kuma nau'in wasan
Club Season League National Cup League Cup Continental Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Manchester City 2012–13 Premier League 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
2013–14 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
2014–15 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
2015–16 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
2016–17 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
Total 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0 0
Strømsgodset (loan) 2012 Tippeligaen 8 0 0 0 8 0
2013 17 7 0 0 4 1 21 8
2014 11 2 1 0 0 0 11 2
2015 21 4 3 1 1 0 25 5
2016 28 3 4 0 2 0 34 3
Total 85 16 8 1 7 1 100 17
Colorado Rapids 2017 Major League Soccer 18 0 1 0 19 0
2018 20 1 1 0 1 0 22 1
2019 0 0 0 0 0 0 0 0
Total 38 1 2 0 0 0 1 0 41 1
Career total 123 17 10 1 0 0 8 1 0 0 141 18

Lambobin Yabo[gyara sashe | gyara masomin]

Kulab[gyara sashe | gyara masomin]

Strgodmsgodset[8]

  • Tippeligaen : 2013.[9]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

 

  1. "Player details on altomfotball.no"
  2. http://www.dt.no/godset/min-storste-opplevelse-1.7891241
  3. http://www.dt.no/godset/nana-mister-hele-varsesongen-1.8316774
  4. https://web.archive.org/web/20160304070001/http://www.godset.no/news/article/1mwlvlsx7kq7q16rkdt46c49z2/title/gjenforenes-i-godset
  5. http://www.coloradorapids.com/post/2017/01/24/rapids-sign-bismark-adjei-boateng-premier-league-giants-manchester-city
  6. https://www.coloradorapids.com/post/2019/07/12/colorado-rapids-nana-boateng-reach-mutual-agreement-terminate-contract
  7. https://int.soccerway.com/players/bismark-adjei-boateng/256548/
  8. https://www.iltalehti.fi/jalkapallo/a/be540678-e304-4bfa-82d6-85a38c271cdf
  9. http://www.veikkausliiga.com/uutiset/2020/11/17/pallo-koplan-veikkausliigan-tahdistojoukkue-on-valittu