Bosso, Nijar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bosso, Nijar


Wuri
Map
 13°42′00″N 13°18′39″E / 13.6999°N 13.3108°E / 13.6999; 13.3108
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Diffa
Department of Niger (en) FassaraBosso Department (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 65,022 (2012)
Labarin ƙasa
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tabkin Chadi da Komadugu Yobe
Altitude (en) Fassara 277 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Bosso ƙauye ne a cikin Jamhuriyar Nijar.[1] Ya zuwa 2011, yankin yana da jimillar mutane 52,177.[2] Yana kan iyakar Najeriya.

A watan Yunin 2013, ƴan gudun hijira tsakanin 5,000 zuwa 10,000 ne suka isa nan, wadanda suka gujewa fadan da ake yi tsakanin kungiyar Boko Haram da sojojin Najeriya a jihar Bornon Najeriya . Yawancin sun zargi sojoji da laifin tashe-tashen hankula da kuma take hakin bil'adama.[3]

Yanayi[gyara sashe | gyara masomin]

Tsarin rarrabuwar yanayi na Köppen-Geiger yana rarraba yanayin sa a matsayin hamada mai zafi (BWh).

Climate data for {{{location}}}
Watan Janairu Fabrairu Maris Afrilu Mayu Yuni Yuli Ogusta Satumba Oktoba Nuwamba Disamba Shekara
[Ana bukatan hujja]

References[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Loi n° 2002-014 du 11 JUIN 2002 portant création des communes et fixant le nom de leurs chefs-lieux[permanent dead link]. Includes list of 213 communes rurales and seats, 52 Communes urbaines and seats
  2. "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 2 May 2013.
  3. Nossiter, Adam (5 June 2013). "In Nigeria, 'Killing People Without Asking Who They Are'". The New York Times. Retrieved 6 June 2013.