Carole Kaboud Mebam
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 17 Satumba 1978 (47 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa |
Kameru Beljik | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Carole Madeleine Kaboud Mebam (an haife ta ranar 17 ga watan Satumba 1978) ƴar wasan Kamaru ce wacce ta ƙware a tseren mita 100 da 400.[1]
Nasarori
[gyara sashe | gyara masomin]Mafi kyawun mutum
[gyara sashe | gyara masomin]- Hurdles mita 100-13.71 s (2008)
- Hurdles mita 400-56.90 s (2008) - rikodin ƙasa [2]
Har ila yau, tana riƙe da rikodin ƙasa a cikin tseren 4×400 mita relay da 3: 27.08 mintuna, cimma nasara tare da abokiyar aiki Mirelle Nguimgo, Delphine Atangana da Hortense Béwouda a watan Agusta 2003 a Paris.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Carole Kaboud Mebam at World Athletics
- ↑ Cameroonian athletics records Error in Webarchive template: Empty url.