Casemiro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Casemiro
Rayuwa
Cikakken suna Carlos Henrique Casimiro
Haihuwa São José dos Campos (en) Fassara, 23 ga Faburairu, 1992 (32 shekaru)
ƙasa Brazil
Ispaniya
Ingila
Mazauni São José dos Campos (en) Fassara
Harshen uwa Portuguese language
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Brazil national under-17 football team (en) Fassara2009-200930
  São Paulo FC (en) Fassara2010-2013626
  Brazil national football team (en) Fassara2011-
  Brazil national under-20 football team (en) Fassara2011-2011153
Real Madrid CF2013-202210
  Real Madrid Castilla (en) Fassara2013-2013151
  FC Porto (en) Fassara2014-2015283
Manchester United F.C.2022-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 14
Nauyi 85 kg
Tsayi 188 cm
IMDb nm9220376

Carlos Henrique Casimiro[1][2] (an haifeshi ranar 23 ga watan Fabrairu, 1992),[3] wanda aka fi sani da Casemiro, ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan asalin ƙasar Brazil wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na tsaro a ƙungiyar kwallon kafa ta Premier League ta Manchester United kuma kyaftin ɗin tawagar Brazil.[4][5] An san shi da kwarewarsa na tsaro, gwanintar cin kwallo, da kuma tunkararsa. Ana kallon Casemiro a matsayin daya daga cikin mafi kyawun 'yan wasan tsakiya a duniya. An haɗa shi a cikin FIFA FIFPro World XI a cikin 2022.[6]

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]