Jump to content

Cecilia Nku

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Cecilia Nku
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 26 Oktoba 1992 (32 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Rivers Angels F.C. (en) Fassara-
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2010-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.53 m

Cecilia Ngibo Nku (an haife ta ranar 26 ga watan Oktoba, 1992) ta kasance yar wasan ƙwallon ƙafa a Najeriya, wacce take buga musu tsakiya, tana buga wasanni a team dinƙwallon ƙafa ta Rivers Angels a Gasar Matan Najeriyar. [1]

Kariyanta na duniya

[gyara sashe | gyara masomin]

Nku ta fara wasan kasa da kasa ne a shekarar 2010 yayin bugawa Najeriya kwallo a gasar cin kofin duniya ta mata ta mata ta FIFA U-20 . Ta kasance daga cikin manyan 'yan wasan Najeriya da suka lashe Gasar Mata ta Afirka ta 2014 a Namibia . A watan Mayu na 2015 aka kira Nku da ya bugawa Najeriya wasa a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta 2015 [2]

Najeriya
  • Gasar Mata ta Afirka (1): 2014
  1. C. Nku Archived 2016-03-04 at the Wayback Machine
  2. "Falcons fly out with high hopes". Nigeria Football Federation. 19 May 2015. Archived from the original on 1 September 2019. Retrieved 1 September 2019.

Hanyoyin hadin waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Cecilia Nku – FIFA competition record
  • Cecilia Nku at Soccerway