Jump to content

Chris Nkulor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Chris Nkulor
Rayuwa
Haihuwa Jihar Abiya
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen, Ibo
Mutuwa Ile Ife, 22 ga Afirilu, 2014
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (kidney failure (en) Fassara)
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen, Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a jarumi
IMDb nm2843374

Chris Nkulor (ya mutu a ranar 22 ga watan Afrilu shekarar 2014) ya kasance ɗan wasan fim ne na kasar Najeriya. An san shi da rawar da ya taka a fina-finai na Nollywood Battle of Indemnity, Hidden Treasure da Hidden Treasury 2 . [1][2]

Nkulor ya mutu a ranar 22 ga watan Afrilu shekarar 2014 a asibitin Jami'ar Obafemi Awolowo daga cutar koda.

  1. "Nollywood Actor, Chris Nkulor Dies". The Street Journal. Archived from the original on 27 April 2014. Retrieved 27 April 2014.
  2. "Nollywood actor Chris Nkulor dies after battling kidney ailment". Nigerianmonitor.com. 23 April 2014. Archived from the original on 2014-04-27. Retrieved 27 April 2014.