Dabo FM

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dabo FM
Bayanai
Iri radio station (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Harshen amfani Hausa

Dabo FM, gidan rediyo ne da jaridar yanar gizo a harshen Hausa wadda Dangalan Muhammad Aliyu ya kafa a watan Nuwamban 2018, karkashin gudanarwar kamfanin D.Mahsr Media Limited dake yada shirye-shiryensa a yanar gizo.

A cikin wata ukun farko da aka bude gidan rediyon, ya samu masu sauraro fiye da dubu 4000 daga dukkanin sassan duniya tare da samun mutane sama da 70,000 da suka taba leƙawa shafinta na yanar gizo.[1] Ana iya kama tashar ta manyan shafuka dake watsa rediyoyin yanar gizo kamar su Radio.net[2] da Live Online Radio[3]


Daga bisani, bayan watanni 7 da fara kaddamar da shirye-shirye, bisa wasu dalilai yasa tashar ta rufe shafinta na rediyon yanar gizo zuwa Jaridar yanar gizo. Template:Kafawa

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

A yanzu haka, Dabo FM tana watsa labaranta ne daga birnin Jaipur dake arewacin kasar Indiya.An kafa Dabo FM a watan Nuwamban 2018 a kasar Indiya. An kafa ta domin wayar da kan Matasa tare da samun isar da sako zuwa ga al'ummar arewacin Najeriya, hakan yasa ake gudanar da Dabo FM da harshen Hausa.

A shekarar 2019, Dabo FM ta bankado rahoto akan farashin da 'Yan ta'adda a Najeriya musamman masu garkuwa da mutane suke siyarda bindiga da harsasai.[4]. Dabo FM ce ta fara binciko farashin doguwar rigar da matar shugaba Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta sanya, mai tsadar Naira miliyan 1.5[5] zuwa wajen taron murnar sake cin zabensu a karo na 2, hakan ya sa dukkanin manyan jaridun Najeriya suka buga rahotan binciken. [6] [7] [8] [9] [10]

Shafin Yanar Gizo[gyara sashe | gyara masomin]

Shafin yanar gizo Archived 2019-05-17 at the Wayback Machine

Rukuni[gyara sashe | gyara masomin]

Gidan Rediyon Yanar Gizo Jarida mai yada shirye-shirye daga kasar Indiya An Kafa Dabo FM a 2018

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Game da Dabo FM". Dabo Media Group. Archived from the original on 31 March 2019. Retrieved 25 July 2019. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
  2. Radio.net (17 May 2019). "Previous Streaming Link". [[[http://Radio.de Radio.de]. Germany. Retrieved 25 June 2019. Text "Radio.net]] [http://Radio.net Radio.net]" ignored (help)
  3. |url=Live Online Radio Streaming Website
  4. Jamil Usman (25 June 2019). "Allah wadan naka ya lalace: Ina sayarwa da 'yan ta'adda bindiga N30,000, harsashi kuma N700 - In ji Ayuba". [[Legit.ng|Legit.ng]]. Lagos. Retrieved 25 June 2019. Italic or bold markup not allowed in: |newspaper= (help); External link in |newspaper= (help)
  5. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-07-25. Retrieved 2019-07-25.
  6. Jamil Usman (12 June 2019). "Aisha Buhari ta je taro sanye da rigar miliyan 1.6". [[Legit.ng|Legit.ng]]. Lagos. Retrieved 25 June 2019. Italic or bold markup not allowed in: |newspaper= (help); External link in |newspaper= (help)
  7. Eyitemi (13 June 2019). "Wow!!! See The Cost Of Aisha Buhari's Democracy Day Attire". [[[1]|Information Nigeria]]. Lagos, Nigeria. Retrieved 25 June 2019. Italic or bold markup not allowed in: |newspaper= (help)
  8. Jayne Augoye (13 June 2019). "Here's what to know about Aisha Buhari's N772,200 Democracy Day dinner outfit". [[Premium Times|Premium Times]]. Nigeria. Retrieved 20 June 2019. Italic or bold markup not allowed in: |newspaper= (help); External link in |newspaper= (help)
  9. Plus TV Africa (13 June 2019). "DEMOCRACY DAY GOWN WORN BY AISHA BUHARI COSTS MORE THAN A MILLION NAIRA (PHOTOS, VIDEO)". [[Plus TV Africa|Plus TV Africa]]. Nigeria. Retrieved 25 June 2019. Italic or bold markup not allowed in: |newspaper= (help); External link in |newspaper= (help)
  10. Hausa Trust (13 June 2019). "Aisha Buhari Ta Sanya Rigar Da Kudinta Yakai Naira Miliyan 1,565,850". [[Hausa Trust|Hausa Trust]]. Nigeria. Archived from the original on 25 July 2019. Retrieved 25 June 2019. Italic or bold markup not allowed in: |newspaper= (help); External link in |newspaper= (help)