Jump to content

Aisha Buhari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Aisha Buhari
Uwargidan shugaban Najeriya

29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023
Patience Jonathan - Oluremi Tinubu
Rayuwa
Haihuwa Jihar Adamawa, 17 ga Faburairu, 1971 (53 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Ƴan uwa
Abokiyar zama Muhammadu Buhari
Ƴan uwa
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Jami'ar Tsaron Nijeriya
Jami'ar Ambrose Alli
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a gwagwarmaya, ɗan siyasa, beauty therapist (en) Fassara da First Lady (en) Fassara
Wurin aiki Abuja da Kaduna
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress
Aisha Buhari matar tsohon shugaban ƙasar najeriya Muhammadu Buhari

Aisha Muhammadu Buhari, First lady, (an haife ta a ranar goma shabakwai 17 ga watan Febrairun shekara ta alif ɗari tara da saba'in da daya 1971)[1] itace mata ta biyu bayan rasuwar uwar gidan shugaban ƙasa Muhammad buhari, Se ta zama ita ce first lady Kuma uwargidan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Shugaban Nijeriya, wanda Yakama aiki daga ranar (29) ga watan Mayu a shekara ta ( 2015) bayan ya karɓa ragamar shugabancin kasa daga tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan, a zaɓen shekara ta dubu biyu da goma shabiyar (2015).Takasance cosmetologist ne, mai gyaran siffar kyawun jiki.[2][3][4]

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Aisha a garin Adamawa , acan ta girma, sannan kakanta Muhammadu Ribadu shine ministan tsaron najeriya na farko.

[5]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Biography of Aisha Buhari, 12 Fabrairu 2017.
  2. Aisha Buhari's Book presentation like no other[permanent dead link], PunchNews.
  3. Aisha Buhari urges fair representation of women in appointments, Vanguard News.
  4. Aisha Buhari Meets With APC Women, Youths, Channels Television.
  5. https://www.bbc.com/hausa/labarai-43996281