Dana Air
Appearance
| 9J - DAN | |
|
| |
| Bayanai | |
| Suna a hukumance |
Dana Air |
| Iri | kamfanin zirga-zirgar jirgin sama |
| Ƙasa | Najeriya |
| Harshen amfani | Turanci, Yarbanci da Hausa |
| Mulki | |
| Hedkwata | Lagos, |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 2008 |
| flydanaair.com | |



Dana Air, kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a biranen Lagos, na Najeriya. An kafa kamfanin a shekarar ta 2008. Yana da jiragen sama shida, daga kamfanonin Boeing da McDonnell Douglas.[1]
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Contact us, Dana Air, archived from the original on 13 July 2011, retrieved 4 June 2012