Jump to content

Danjuma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Danjuma
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara

Danjuma ko Jume mace kuma Jummai ko Juma suna ne da Hausawa mazauna yammacin Afirka ke amfani da shi . Acikin harshen Hausa, Danjuma na nufin “wanda aka haifa ranar Juma’a”. [1]

Fitattun mutane masu suna

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Arnaut Danjuma (an haife shi ne acikin shekara ta 1997) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Holand
  • Caroline Danjuma (an haife ta ne acikin shekara ta 1975), 'yar wasan Najeriya ce
  • Christopher Danjuma, Nigerian football manager
  • Daisy Ehanire Danjuma (an haife shi ne acikin shekara ta 1952), ɗan siyasan Najeriya
  • Danjuma Laah (an haife shi ne acikin shekara ta 1960), ɗan siyasan Najeriya
  • Mohammed Danjuma Goje (an haife shi ne acikin shekara ta 1952),shi ɗan siyasan Najeriya
  • Theophilus Danjuma (an haife shi ne acikin shekara ta 1938), sojan Najeriya, ɗan siyasa, hamshakin attajirin ɗan kasuwa kuma ɗan agaji.
  1. "Danjuma - Baby Name Meaning, Origin and Popularity". www.thebump.com (in Turanci). Retrieved 2024-10-15.