Danjuma Laah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Danjuma Laah
Rayuwa
Haihuwa ga Faburairu, 16, 1960 (60 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party Translate

Danjuma Laah (an haife shi ran 16 ga Fabrairu, 1960) ɗan siyasa Najeriya ne kuma ɗan majalisar dattijai mai wakiltar mazaɓar Kaduna ta kudu a jihar Kaduna, a Majalisar Najeriya ta 9.[1]

Danjuma Laah ya kasance ɗan majalisar dattijai mai wakiltar mazabar Kaduna ta kudu tun daga shekarar 2015. A ranar 23 ga Fabrairu an sake zaɓensa a kan muƙaminsa inda ya samu ƙuri'u 268,287 wanda ya kayar da Yusuf Barnabas Bala na jam'iyyar APC wanda ya samu ƙuri'u 133, 923.[2][3]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". Nass.gov.ng. Retrieved 2020-01-07. 
  2. QueenEsther Iroanusi (2019-03-12). "INEC releases list of elected senators, APC-62, PDP-37". Premiumtimesng.com. Retrieved 2020-01-07. 
  3. Ali, Ahmed (2019-02-25). "PDP wins senate seat in Kaduna – Daily Trust". Dailytrust.com.ng. Retrieved 2020-01-07.