Dapchi
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Yawan mutane | ||||
| Harshen gwamnati | Turanci | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Dapchi Gari ne, a jihar Yobe, arewa maso gabashin Najeriya. Yana da tazarar kilomita saba'in da bakwai kudu da kan iyaka da kasar Nijar.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]A ranar goma sha tara ga watan Fabrairun 2018, 'yan Boko Haram sun sace 'yan mata 110 a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Gwamnati da ke Dapchi. A ranar ashirin da daya ga Maris, 2018, 101 daga cikin 'yan matan an mayar da su garin.
