Jump to content

Dayo Oyewusi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dayo Oyewusi
Rayuwa
Haihuwa 1966 (59/60 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a Mai wasan badminton

Dayo Oyewusi (an haife tane a shekara ta 1966 c) yar wasan badminton ce 'yar Najeriya, Adebayo ta lashe lambar zinare a gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta kasa da kasa ta Kenya a shekarar 1991 a wasan mata, wanda aka yi a Nairobi, Kenya.[1][2][3][4]

A 1991, Bayan gasar kasa da kasa ta Kenya, Adebayo ta fafata a gasar cin kofin Badminton ta Mauritius ta 1991 inda ta samu lambar tagulla a bangaren mata, ta kuma samu lambobin zinare a wasan ninki biyu da kuma hadaddiyar gasa.

A shekarar 1994, ta fafata a gasar Commonwealth ta 1994 sannan kuma ta kasance a matsayi na 33 a cikin wasannin mata biyu.

IBMF na Kasa da Kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Mata dai-daya

Shekara Gasa Abokiyar karawa Ci Sakamako
1991 Gasar Kasa da Kasar a Kenya Martine de Souza 3–11, 4–11 ta biyu

Matan biyu-biyu

Shekara Gasa abokiyar wasa Abokan adawa Ci Sakamako
1991 Wasan Kasa da Kasa a Mauritius Obiageli Olorunsola Martine de Souza

Vandanah Seesurun

15–12, 8–15, 3–15 Na biyu
1991 Wasan Kasa da Kasa a Kenya Obiageli Olorunsola Martine de Souza

Vandanah Seesurun

15–10, 9–15, 18–17 Sunyi nasara (1)

Yan wasa hudu

Shekara Gasa abokiyar wasa Abokan adawa Ci Sakamako
1991 Wasan Kasa da Kasa a Mauritius Agarawu Tunde Tamuno Gibson

Obiageli Olorunsola

6–15, 5–15 Na biyu (2)
1991 Wasan Kasa da Kasa a Mozambique Clement Ogbo Anatoli Skripko

Svetlana Belyasova

Na biyu (2)
  1. "Badminton: Dayo Oyewusi". Badminton World Federation. Retrieved 8 May 2020.
  2. "Badminton: Dayo Oyewusi". Badminton World Federation. Retrieved 8 May 2020.
  3. "Badminton: Dayo Oyewusi". Badminton World Federation. Retrieved 8 May 2020.
  4. "Badminton: Dayo Oyewusi". Commonwealth Games Federation. Archived from the original on 17 July 2021. Retrieved 8 May 2020.