Dele Giwa
Appearance
(an turo daga Dele giwa)
Dele Giwa | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ile Ife, 16 ga Maris, 1947 |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Yaren Yarbawa |
Mutuwa | Ikeja, 19 Oktoba 1986 |
Yanayin mutuwa | kisan kai (explosion (en) ) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Florence Ita Giwa |
Karatu | |
Makaranta |
Brooklyn College (en) Fordham University (en) |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida, edita da mai wallafawa |
Muhimman ayyuka | Newswatch (en) |
Dela Giwa (an haife shi a ranar 16 ga watan october ta alif 1947)
dan jaridan Najeriya ne kuma shi ne ya kirkiro kamfanin Newswatch magazine.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.