Dodon kodi
Appearance
Katantanwa | |
---|---|
organisms known by a particular common name (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Gastropoda (en) |
Taxon known by this common name (en) | Gastropoda (en) |
Dodon Koɗi halitta ne daga cikin dangin kwari wadanda suke rayuwa kusa da ruwa ko kuma guri mai dausayi. Suna rayuwa a lokacin damina. Da zarar ruwa ya ɗauke, ƙasa ta bushe, to sai kuma a neme su a rasa. Dodon-kodi yanayin kwai kamar yadda kifi yake kwai mai matukar yawa kuma yakan Kai tsawon mako daya zuwa biyar wato kwana bakwai zuwa talatin DA biyar kafin Dodon-kodi yayi kyankyasa. [1]Haka yana cikin halittu masu Jan jiki (marasa kafa).Haka kuma wasu sukanyi kiwon Dodon-kodi don asiyar ko don aci musamman mutanen kudancin najeriya Ghana d.s[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-08-14. Retrieved 2021-08-14.
- ↑ https://www.shutterstock.com/search/snail+eggs