Damina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Damina na nufin lokaci wanda ake yin ruwan sama. sannan lokaci da Manoma suka fi yin noma wato noman hatsi da dai sauransu.

Ruwan sama na sauka lokacin damina

Hatsi waɗanda ake nomawa a lokacin damina.[gyara sashe | Gyara masomin]

Akan amfana da hatsi irin su Masara, Gero, Dawa, Shinkafa dadai sauransu.

ruwan sama na sauka lokacin damina

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]