Eric Abraham (producer)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Eric Abraham (an haife shi Maris 1954) [lower-alpha 1] ɗan Afirka ta Kudu ne ɗan Burtaniya kuma tsohon ɗan jarida haka-zalika ɗan gwagwarmaya. An haife shi kuma ya girma a Afirka ta Kudu, ya koma Ingila a shekara ta 1977, inda ya yi gudun hijira na tsawon shekaru 15 saboda rahotannin da ya yi na adawa da gwamnatin wariyar launin fata ta Afirka ta Kudu a cikin jaridu. Tun daga lokacin ya yi aiki a gidan wasan kwaikwayo da Talabiji, tare da kafa kamfanin Portobello Productions na London da kuma Isango Portobello na Cape Town da Fugard Theatre.[1]

Rayuwar farko da ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Abraham a yankin Wynberg na Cape Town, Afirka ta Kudu, kuma ya girma a Rondebosch. Mahaifinsa kwamandan sojojin ruwa ne wanda ya isa Afirka ta Kudu daga ƙasar Hungary kafin yakin duniya na biyu don gujewa kyamar bakaken fata. Abraham ya halarci makarantar sakandare ta Kwalejin Afirka ta Kudu, inda ya shiga cikin shirye-shiryen makaranta kuma ya gudanar da harkar fim. Ya sami lambar yabo ta Spectemur Agendo daga makarantar a shekarar 2019 saboda gudummawar da ya bayar ga ƴancin ɗan adam da kuma wasan kwaikwayo.

Abraham ya karanci shari'a a Jami'ar Cape Town, amma ya ce "da kyar ya taba halartar laccoci saboda akwai wani abu mafi mahimmanci a wancan lokacin" a matsayinsa na shugaban ƙungiyar ɗalibai kuma mmai fafutuka.

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

Fim[gyara sashe | gyara masomin]

Talabijin[gyara sashe | gyara masomin]

  • Panorama, BBC (1981–1983) – 7 episodes
  • Seal Morning (1986) – 6 episodes
  • ScreenPlay (1986) – 1 episode
  • Lost Belongings (1987) – Miniseries
  • Danny, the Champion of the World (1989) – television film
  • Othello (1989) – television film
  • The Maestro and the Diva (1990) – documentary
  • A Murder of Quality (1991) – television film
  • Still Life at the Penguin Cafe (1991) – television film
  • True Tilda (1997)
  • Dalziel and Pascoe (1997–1998) — 11 episodes
  • Falls the Shadow: The Life and Times of Athol Fugard (2012) – documentary

Bayanan kula[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Some websites report his middle name being spelled Antony and others Anthony.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Petzer, Brett (25 March 2013). "SA Power 100 – 2013: Eric Abraham". The South African. Retrieved 4 December 2021.
  2. Davis, Nashira (24 February 2015). "Oscar No 2 for Eric". Times Live. Retrieved 3 December 2021.
  3. Fick, David (23 February 2015). "IDA, co-produced by Fugard Theatre's Eric Abraham, Wins Oscar for Best Foreign Language Film". BroadwayWorld. Retrieved 3 December 2021.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

[[Category:British film production c