Ethan Pinnock
Appearance
![]() | |||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
| Cikakken suna | Ethan Rupert Pinnock | ||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | Landan, 29 Mayu 1993 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Makaranta |
Shirley High School Performing Arts College (en) Reigate College (en) | ||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
centre-back (en) | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 194 cm | ||||||||||||||||||||||
Ethan Rupert Pinnock, (an haife shi ranar 29 ga watan Mayu 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai buga tsakiya a gasar Premier League ga ƙungiyar Brentford da kuma kungiyar kwallon kafar ƙasar Jamaica.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
