Fankasau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Funkaso)
Jump to navigation Jump to search
Wikidata.svgFankasau
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na pancake (en) Fassara da abinci
Country of origin (en) Fassara Najeriya
fankasu da miya
fankasu da ƴaƴan itace (kayan marmari)

Fankasau ko funkaso abincin hausawa ne da'ake yin shi da Alkama, ana kwaba garin alkama sai a sa shi ya kumbura, sai a soya. Ana cin fankasau ne da miyan taushe ko miyar dage-dage. Mafi yawanci anayin funkaso ne a lokacin hidimar sallah ko wani biki, saboda tsadar alkama da kuma hidimar yinsa.