Fankasau
Appearance
Fankasau | |
---|---|
pancake (en) da abinci | |
Kayan haɗi | gero, wheat (en) , wheat flour (en) , Yis, sukari, gishiri, baking powder (en) , vegetable oil (en) da zuma |
Tarihi | |
Asali | Najeriya da Arewacin Najeriya |
Fankasau ko funkaso abincin hausawa ne da'ake yin shi da Alkama ko fulawa, ana kwaba garin alkama sai a sa shi ya kumbura, sai a soya. Ana cin fankasau ne da miyan taushe ko miyar dage-dage. Mafi yawanci anayin funkaso ne a lokacin hidimar sallah ko wani biki, saboda tsadar alkama da kuma hidimar yinsa.
Kayan Hadi:
[gyara sashe | gyara masomin]Abubuwan da ake bukata kafin afara dafa fankasau sune Kamar haka
Umarnin Hadi:
[gyara sashe | gyara masomin]- Mataki na daya; azuba garin alkama acikin kwano sannan asa gishiri da yist a dama sossai da ruwan dumi arufe abarshi ya tashi.
- Mataki na biyu; bayan ya tashi, adaura man gyada Kan wuta sbd ta soyu, sai afara soyawa harsai kalan yakoma light brown, akwashe atsane shi. Za'a iya ci da kowani irin miya[2]
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs named:0