Funmilola Ogundala

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Funmilola Ogundala
Rayuwa
Haihuwa 26 Disamba 1980
ƙasa Najeriya
Mutuwa 8 ga Faburairu, 2013
Yanayin mutuwa  (puerperal disorders (en) Fassara)
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Funmilola Ogundana (An haifeta ta26 Disamba 1980 – ta rasu 8 Fabrairu 2013) ƴar tseren Najeriya ce wadda ta ƙware a tseren mita 100. Ta rasu a yayin haihuwa a birnin Abuja.

Nasarori[gyara sashe | gyara masomin]

Wakiltar Najeriya
1998 gasar World Junior Championships ta 1998 Annecy, Faransa 7th 100m 11.68]] (wind: +1.7 m/s)
8th 200m gasar 1998 World Junior Championships in Athletics – ta mata na mita 200(wind: -1.1 m/s)
2006 gasar Athletics at the 2006 Commonwealth Games Melbourne, Australia 4th 4 × 100 m relay gasar Athletics at the 2006 Commonwealth Games – ta mata na mita 4 × 100

Nasarori na ƙashin kai[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]