Gada (Nijeriya)
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | jihar Sokoto | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 147,915 (1991) | |||
| • Yawan mutane | 112.48 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 1,315 km² | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||

Gada, ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Sokoto, Arewa maso yamman ƙasar Nijeriya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
