Godwin Aguda
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Najeriya, 30 Disamba 1997 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Nauyi | 70 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.72 m | ||||||||||||||||||||||||||||||
Godwin Aguda (an haife shi a ranar 30 ga watan Disamban shekarar, 1997 a Nijeriya ) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya da ke buga ƙwallon Gaba, kwanan nan ga Al-Washm . [1]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Aguda shine dan wasan da kuma yafi daukar nauyin gasar cin kofin Confederation Cup na shekara ta 2018-19 da kwallaye shida.
Daraja
[gyara sashe | gyara masomin]- Kofin Tarayyar Najeriya
- Mai nasara : 2018
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]