Jump to content

Habib al-Ajami

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Habib al-Ajami
Rayuwa
Haihuwa Iran
ƙasa Irak
Mutuwa Bagdaza, 29 ga Maris, 738
Makwanci Q22689959 Fassara
Karkh (en) Fassara
Bagdaza
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a muhaddith (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Habib ibn Muhammad al-'Ajami al-Basri ( Arabic ) wanda aka fi sani da Habib al-Ajami ( حبيب العجمي ) da Habib al-Farsi ( حبيب الفارسي ) ya kasance sufi ne na musulmin darika, waliyyi, kuma mai bin al'adun farisanci .

Habib al-Ajami ya sauka a Basra, inda wurin bautarsa yake.

Shi almajirin Hasan al-Basri ne. Kuma babban Almajirin sa shine Daawūd al-Tai.kuma yaa kasance abokin imam Abu hanifa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  • Suhrawardiyya