Jump to content

Hairat Balogun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Hairat Balogun

Hairat Balogun
Babban Alkalin Jihar Lagos

Rayuwa
Haihuwa 1941 (82/83 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Lauya
Yar kasar Nigeriya ne

(An haife Hairat 10 ga watan octoba shekarar 1941), Ita yar sanannan dan kasuwane mai siyan kwakwa. Ta tafi zuwa kasar Burtaniya lokacin tana shekara 12 domin yin makarantar sekandare dinta. Kafin tayi karatun lauya a Lincoln's Inn.[1]

An kirata English bar tanada shekara 21 a 5 ga watan febrary shekarar 1963. Haka zalika an kirata a Nigerian bar a [2]13 ga watan juli 1963. An zabeta a matsayin babban sekataren Nigerian bar association kuma ta riki ofishin har zuwa shekarar 1983.[3]

  1. https://www.researchgate.net/publication/286457836_BREAKING_THE_YOKE_OF_PATRIARCHY_NIGERIAN_WOMEN_IN_THE_VARIOUS_PROFESSIONS_POLITICS_AND_GOVERNANCE_1914-2014
  2. https://guardian.ng/features/nigerian-law-school-has-outlived-its-usefulness-2/[permanent dead link]
  3. https://thenationonlineng.net/nigerias-oldest-woman-judge-others-honoured/