Halima Atete

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Halima Atete
Rayuwa
Cikakken suna Halima Atete
Haihuwa Maiduguri, 26 Nuwamba, 1988 (35 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo da Jarumi

Halima Yusuf Atete Wacce akafi sani da Halima Atete (An haife ta ne a ranar 26 ga watan Nuwamba a shekara ta alif1988) ƴar asalin jihar Borno ce dake Maiduguri,[1] shaharariyar yar wasan Hausa ce kuma mai tsara finafinai, wanda mafiya yawan fina finanta takan fito ne a fim na Annamimanci ko Kishi.[2]

Farkon rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Halima Atete a ranar 26 ga watan Nuwanba a shekara ta alib 1988, a garin Maiduguri dake Jihar Borno a Najeriya.

Halima Atete tayi makarantar firamari ta, Maigari Primary School, sanan tatafi makarantar gwabnati ta Yerawa Government Secondary School. Jarumar bata tsaya a iya nan ba ta wuce makarantar gaba sakandare inda ta samo kwalin National Diploma a Shari’a and Civil Law.

Sana'ar Fim[gyara sashe | gyara masomin]

Tauraruwar ta shiga kamfanin shirya Finafinan Hausa dake Kano a Shekara ta 2012,[3] yayin da ta fara shirya Fim dinta na farako mai suna Asalina da uwar gulma[4]. Jarumar ta fito a Finafinai sama da guda Dari da Sittin (160).

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

Ga wasu daga cikin finafinan ta;

Suna Shekara
Wata Hudu ND
Yaudarar Zuciya ND
Asalina (My Origin) 2012
Kona Gari 2012
Dakin Amarya 2013
Matar Jami’a 2013
Wata Rayuwa 2013
Ashabu Kahfi 2014
Ba’asi 2014
Bikin Yar Gata 2014
Maidalilin Aure 2014
Soyayya Da Shakuwa 2014
Alkalin Kauye 2015
Bani Bake 2015
Kurman Kallo 2015
Uwar Gulma (Mother of Gossip) 2015
Mu’amalat 2016
Igiyar Zato 2016

Bayan Fage[gyara sashe | gyara masomin]

Tana da ra'ayin cewa ba ta taɓa kwanciya da furodusa don a bata role ɗin da zata fito a fim ba.[5]

Kyaututtuka[gyara sashe | gyara masomin]

Shekara Award Category Sakamako
2013 City People Entertainment Awards Best New Actress[6] Lashewa
2014 City People Entertainment Awards Best Supporting Actress[7] Lashewa
2017 African Voice Best Actress[8] Ayyanawa
2017 City People Entertainment Awards Best Actress[9] Lashewa
2018 City People Entertainment Awards Kannywood Face[10] Lashewa

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Halima Yusuf Atete [HausaFilms.TV - Kannywood, Fina-finai, Hausa Movies, TV and Celebrities]". hausafilms.tv. HausaTV. Retrieved 27 August 2019.
  2. Askira, Aliyu (1 December 2014). "It's all gossip; I am not having an affair with Ali Nuhu – Halima Atete". Blueprint. Retrieved 27 August 2019.
  3. "Who Is Halima Atete? Biography| Profile| History Of Kannywood Actress Halima Yusuf Atete - Page 2 of 2". Daily Media Nigeria. Daily Media Nigeria. 1 August 2017. Archived from the original on 27 August 2019. Retrieved 27 August 2019.
  4. Lere, Muhammad (31 May 2014). "My new film "Uwar Gulma" will be a hit - Halima Ateteh - Premium Times Nigeria". Premium Times. Premium Times. Retrieved 27 August 2019.
  5. Blueprint (2022-04-08). "I'll never sleep with producers to get roles – Halima Yusuf Atete". Blueprint Newspapers Limited: Breaking news happening now in Nigeria and todays latest newspaper headlines (in Turanci). Retrieved 2022-07-22.
  6. Aiki, Damilare (16 July 2013). "2013 City People Entertainment Awards: First Photos & Full List of Winners". BellaNaija. Retrieved 27 August 2019.
  7. Lere, Muhammad (1 January 2015). "Kannywood's finest, worst moments of 2014 - Premium Times Nigeria". Premium Times. Premium Times. Retrieved 27 August 2019.
  8. "Seven Kannywood stars to be honoured in London". Daily Trust. Daily Trust. 23 October 2017. Archived from the original on 27 August 2019. Retrieved 27 August 2019.
  9. Emmanuel, Daniji (18 October 2017). "Full List Of Winners At The 2017 City People Movie Awards". City People Magazine. Retrieved 27 August 2019.
  10. People, City (24 September 2018). "Winners Emerge @ 2018 City People Movie Awards". City People Magazine. Retrieved 27 August 2019.