Jump to content

Hamisha Daryani Ahuja

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Hamisha Daryani Ahuja
Rayuwa
Cikakken suna Hamisha Daryani
Haihuwa Lagos,, 7 ga Yuli, 1984 (40 shekaru)
ƙasa Indiya
Karatu
Makaranta McMaster University (en) Fassara
American Academy of Dramatic Arts (en) Fassara
Matakin karatu Bachelor of Arts (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo, darakta, mai tsara fim, jarumi da ɗan kasuwa
Muhimman ayyuka Namaste Wahala (en) Fassara
Kyaututtuka
IMDb nm11624112
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Hamisha Daryani Ahuja yar wasan kwaikwayo ce ta ƙasar Najeriya, marubuciya mai bada umarni kuma yar kasuwa ta qasar India tana fina finanta ne a qarqashin bolliwud na qasar india da nolliwud na kasar najeriya. an haifeta ne a shekarai alif dubu daya da dari tara da tamanin da biyar Ahuja na kawo babban fim din da fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, Sola Sobowale, wanda aka fi sani da "Toyin Tomato," da Samuel Perry, wanda aka fi sani da "Broda Shaggi," a kokarinsa na kara inganta hadin gwiwa tsakanin masana'antar fina-finan Nollywood da Bollywood.[1] [2] [3]

  1. https://www.reuters.com/article/us-nigeria-film-bollywood-idUSKBN2AC17T
  2. https://www.imf.org/en/Publications/fandd/issues/2021/06/streaming-video-services-flood-emerging-markets-behsudi
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-03-01. Retrieved 2023-07-29.