Harshe Noy
Appearance
Noy | |
---|---|
Loo | |
Asali a | Chad |
'Yan asalin magana | (36 cited 1993 census)[1] |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
noy |
Glottolog |
noyy1238 [2] |
Noy, ko kuma Loo, yaren ƙasar Chadi ne wanda Kusan ya ƙare. A shekara ta 1993 tana da yawan masu magana da harshen har 36, waɗanda ke zaune a yankunan Moyen-Chari da Mandoul, tsakanin ƙauyukan Sarh, Djoli, Bédaya, Koumra, da Koumogo. Masu magana suna canzawa kuma zuwa Sar, harshen magana na babban birnin Sarh.
Kara karantawa
[gyara sashe | gyara masomin]- Palayer, Pierre. 1975. Note sur les noy du Moyen-Chari (Tchad). A cikin Boyeldieu, Pascal da Palayer, Pierre (eds.), Les langues du groupe boua: études phonologiques, 196-219. N'Djamena: INSH
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Samfuri:Ethnologue18
- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Noy". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.