Hilda Baci
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Jahar Akwa Ibom, 20 Satumba 1996 (29 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Mazauni | Lagos, |
| Ƙabila |
African people (en) |
| Karatu | |
| Makaranta |
Madonna University (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
chef (en) |
| Nauyi | 80 kg da 176 lb |
| Tsayi | 170 cm |
| Imani | |
| Addini | Kirista |
| IMDb | nm13264558 |
Hilda Effiong Bassey wacce aka fi sani da Hilda Baci, an Haife shi 20 Satumba, 1996, yar Najeriya ta ce kuma mai dafa abinci, kuma yar wasan kwaikwayo. A watan Agusta 2021, ta lashe gasar "Jollof Faceoff'".