Hu Jintao

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Xi Jinping a shekara ta 2012.

Hu Jintao ɗan siyasan Sin ne. An haife shi a shekara ta 1942 a Taizhou, Sin. Hu Jintao shugaban kasar Sin ne daga ran 15 ga Maris a shekarar 2003 zuwa ran 14 ga Nuwamba a shekarar 2012 (kafin Jiang Zemin - bayan Hu Jintao).